[Glo] Sabon Saitin Free Browsing Na Glo Browsing Akyauta Babu Iyaka 0.0KB
Assalamu Alaikum, Nasan Mutane Dayawa Sunayin Browsing Akyauta Da ALayinsu Na Glo Babu Iyaka,To Amman Mutane Dayawa Suna Shan Wahala Wajan Dauko File Mai Nauyi.
To Ga Mafita Na Samo Mana, Kawai Ka Tsaya Ka Nutsu Ka-Karanta Wadan Nan "Yan Jawaban Anan Kasa.
Munsan Dah...
1. Yana Aikine Kawai Ah Uchandler Kuma Baya Sauri
2. Sannan Kuma Bayayi Bude Kowanne App
3. Kyautane Zakayi Browsing, Koda Kuwa Glo Dinka 0.0kb Ne Aciki)
4. Sannan Kuma Ba Iyaka.
Kasanii: Dole Sai Kana A Tsarin Glo Pay As You Go (PAYU) Idan Kuma Baka A Tsarin Kawai Je kashiga Wajan Tura Sako, Karubuta PAYU Katura Zuwaga 127. Dasun Turo Maka Sakon Saika Budeshi Zaka Ganshi Kamar Haka "you are using data Pay As You Go to browse. "
To Saika Sanya Wayarka A
Air flight Mode Na "Yan Sakwanni Daganan Saik Mayarda Ita Normal Mode.
Bayan Nan Saika Dauko Uc-Mini-Handler - Download
Saika Shiga Setting Na Wayarka Access point Kasai-tasu Kamar Haka:
APN Settings
» APN: gloflat
» APN Type: Kazabi Default Dakuma Supl
» Proxy: Karka Sanya Komai
» Port: Karka Sanya Komai.
Daganan Saika Bude UC Mini Handler Ka Saita-ta Kamar Haka:
» Device user agent: Shiga Kazabi Android
» Web user Agent: Shiga Kazabi Opera Ko Safari
» Handler download limit: 9999999991
» Ka Danna Akan remove port
» Proxy Type: Real Host
» Proxy Server: redirect.glo.com
» Real Proxy Type: Default or HTTP
» Real Proxy Port: 80
Saikyai Saving Daganan Shikenan Zaka Iya Shiga Kowanne Website Akyauta Ba Iyaka Kuma Zaka Iyayin Download...
Dan Allah Karka Karanta Kawuce Kayi Comment....
Labels: Free Browsing, Glo
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home