[Kali] Gabatarwa Game Da Kali-Linux A Wayar Android Ko Wacce Iri
To Wasu Dayawa Sunji Anacewa Kali-Linux, To Amman Basusan Mene-ne Kali-Linux Ba Kokuma Sunsani Amman Basusan Amfaninsaba, Kokuma Sunsan Amfaninsa Amman Kuma Basusan Tayaya Zasu Amfanin Dashiba....
To Ayau Insha Allahu Indai Kuna Tare Damu, Zan Yimuku Bayani Akan Mene-ne Kali-Linux Dakuma Amfaninsa Dan Haka Karkade Kunnenka Katsaya Ka Nutsu Kasaurari Bayanina.....
MENE-NE KALI-LINUX
Amsa:-Kali-Linux Debian Base Linux ne Wanda Anyisa Domin Kariya Ga Duk Wani Abu Dakake Dashi Koka Ajiyeshi Ayanar Gizo-Gizo Naka, Kuma Zaibaka Damar Bincika Shafinka Domin, kayanka na internet kaduba da akwai yu-wuwar gyara kokuwa wani zai iya shiga yayi maka 6arna.
Kali-Linux Wasu Mutanene Suka Hadu Sukayisa, Suka Gabatar Dashi Aranar 13, Ga Watan March 2013, Dasuna Aiki Da Backtrack Ne saikuma Daga Baya Suka Koma Kali-Linux....
Kali-Linux Anzuba Masa Kayan Hacking Na Abubuwa Daban-Daban Har Guda Dari Uku Da Talatin 330 Hacking Tool...
Kadan Daga Cikin Irin Kayan Sune:
1- Metasploit
2- Joomscan
3- WPscan
4- Sqlmap
5- Nmap
6- John The Ripper
7- THC Hydra
8- OWASP
9- Wireshark
10- Air-Crack NG
11- Nikto
Dadai sauran su.....
Sannan Kuma Yanada 6angarori Aciki Dayawa, Kuma Kowanne 6angaren Da Kalar Kayansa Aciki Kamar:-
1- Infomation Gathering,
2- Vulnerability Analysis,
3- Vulnerability Scanners,
4- Web Applications,
5-Exploitation Tools,
6-Web Vulnerability Scanners,
7-Password Attack.
Dadai Sauran su.....
Kali-Linux Zaka Iyayin Hacking Facebook, Twitter, Website, Wireless Password, E-mail, Android phone, Tv Channel.... D.s.s
Wannan Ne Kadan Abinda Zanyimu Bayani Gameda Kali Linux, Sai Mun Hadu A Darasi Nagaba Akan Yadda Zaka Sannayashi A kowacce Irin Wayar Android Batareda Kasha Wahalaba....
SHARADI:
Banyi Wannan Bayanin Domin Kaje Kacuci Waniba Ko Kazalunchi Waniba, Idan Kata6a Kayan Wani Ko Kayan Gwamnati Kayi 6arna To Babu Ruwana Kada Kacema Kasanni...
Nayisane Domin Il-mantarwa Kadai.....
Zaku Iyayin Comment Domin Karin Bayani.....
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home