[Unlocking] Yadda Zakayi Reseting Samsung Security Code Idan Ka Manata Ko Baka Saniba.
[Unlocking] Yadda Zakayi Reseting Samsung Security Code Idan Ka Manata Ko Baka Saniba.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Sake Haduwa Daku A Wannan Sabon Darasi Na Cire Security Na Wayar Samsung, Abokaina Kun Manta Security Code Din Samsung Dinku?
Karku damu ina da wasu codes na musan-man dominku, wanda zai baka damar reseting security na duk wata wayar samsung Ba Android Ba Amman Zai matukar tai maka muku idan har kun manta password din samsung,
Yawanci sai dai kuje wajan masu yin flashing kubiya kudin dasuka yanka muku, domin cireshi. Amman yanzu lokaci yayi dazaka iya-yi da kanka, wadan nan codes din, zaiyi reseting din duk wata waya kirar samsung.
Image Credit: gsmarena
WANNAN SHINE ABINDA ZAKUYI KAWAI
1. Na farko dai kashe wayarka
2. Na biyu Cire layinka daga cikin wayar
3. Na uku seka kunna wayar babu layi acikinta
4. Latsa wadan nan code din awaryar
*2767*637# (Zai canza saitin wayar)
5. Latsa wadan nan code in a wayarka *2767*3855# (Zai canza saitin wayarka yakuma coge komai na kan wayar).
CI-GABA
Kashe wayarka, cire layinka, sai kasake kunna ta, sai ka Latsa wadan nan ma dan nan *2767*782#, awayarka zata dauke seka jira kamar minti 2 ko 3,
Sai ka layinka ka kunna, jeka menu>>setting>>security>>phone lock , Sai Ka Canza Password Dinka Kasanya Wanda Kakeso.
Default, password dinka shine, 00000000 ko 0000,
Shikenan.
Amman duk kafin kayi wadan nan, ka tabbatar kayi kofi din komai na wayarka saboda zasu goge komai na cikin wayarka.
Karka karanta ka wuce bakayi comment ba.
Labels: Unlocking
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home