Nigeria: Gwamnati tana rusau a birnin Legas
Gwamnatin jihar Legas da ke kudancin Najeriya na ci gaba da rusa gidajen jama’a wadanda ke kusa da gabar ruwa da kuma karkashin manyan wayoyin wutar lantaki.
Gwamnatin ta ce, ta dauki matakin ne saboda kare lafiyar jama’a, lura da barazanar da ke tattare da zama a irin wadannan wuraren.
To sai dai jama’a na kokawa kan matakin da suke kallo a matsayin rashin adalci, kamar yadda za ku ji a rahoton da Zainab Ibrahim ta hada mana.
Source: Radio france
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home