[ROM] Yadda Zaka Mayarda Wayarka Gionee P2 Lollipop 5.0.1 Batare Da Computer Ba

Assalamu Alaikum Barkanmu Dan Wannan Lokaci Damuka Sake Haduwa Daku A Wannan Darasi Na Upgrading Waya Daga V4.2.1 Zuwa V5.0.1.
Wannan Dai Nasan Bawai Sabon Abu Bane Wanda Mutane Basusan Dashiba, To Amman Nasan, Dukda Haka Akwai Mutanen Da Basu-san Anayin Hakanba.
Kokuma Sunsan Anayin Hakan To Amman Basu-san Tayaya Zasuyiba To Yau Insha Allahu Zan Warware Bayani Anan Sala-Sala, Domin Kowa Ya Fahimci Yaya Zaiyiwa Wayarsha.
A Wannan Bayanin Zanyi Shine Kan Yarda Zaka Mayar Da GIONEE P2 4.2.1
Zuwa 5.0.1.
YADDA AKEYI
Kashiga Recovery Na Wayarka.
1. Wipe User Data/Factory Reset
2. Wipe Cache
3. Shiga Advance Options And Wipe Delvic Cache, Dakuma Battery Status.
4. Saika Koma Baya Kashiga Install Zip From SD Card
5. Shiga Install From SD Card Saika Zabi Wannan Rom Dakayi Download
6. Saika Jira Harsai Ta Gama, Saikayi Reboot Nawayar Taka, Amman Zata Dan Dauki Dogon Lokaci Kafin Ta Kama Loading...
Ga Link Din Custom Rom Din Anan.
Download Now

Labels: Stock Rom
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home